ummul khairi hausa books
HAUSA LOVE STORIES

ummul khairi

Share

UMMUL-KHAIRI (KHAIREEYA)
7:30 AM.

ummul khairi hausa books
shin wacece ummul khairi

alhaji nasir zaune saman dinning table shi da mai dakinsa hajiya na’ima,yayin da hajiya na’ima ke serving dinsu karin kumallo (break fast),saman taburin abinci ne jere ,bournvita,bread plask allhaji nasir yakai dubansa ga agogon dake like jikin bango yaga takwas ta gota 8:15 am,yace ”karkicemin dan nan haryanzu bai dawo gida da wuri” hajiya na’ima ta kalli mijin nata tayi murmushi batare da ta furta komai ba,nan sai ga saif nan ya iso abba ,umma barkan ku da safiya,mahaifiyar tasa ta ansa mai ciki-ciki shiko alhaji nasri na mujiya kawai ya zuba mai ,saif kuma ko ajinka sa dan kujera ma yajanyo ya zauna ,sannan ya fara shirya wakansa abin da zaici
bayan shiru na wasu dan mintina alhaji nasir yace da saif inafatan ka para hada kayanka sanin kanka ne yau saura two weeks tafiyarka bansan lokaci yayi kazo kana cemin saura wannan saura waccan,ina fatan kafahimta,dan bazam lamunci shiri ritar kaba.saif yakalli dadin nasa sannan yadanyi gyarar murya yace daman abba ,ya gaza furta komai,alhaji nasir ya kallo shi daman me? abba daman batun tafiyar nan ne sonake a sauke ya ,kaga nan gida ma nijeriya muna da makarantu masu kyawu ,ganan nile nan ko baze university dake abuja kaga sai nayo masters dina anan ,duk sati sai na rika zuwa weekend,kan ya iidda zancen sa alhaji nasar ya katse mai hanzari base din ubanka.
kinji min yaro ,kina jinsa ko kinajin abin dayake pada ko,to ki magana wa danki shiko yatashe yanufi dakinsa ,hajiya na,ima ta kalli saif shiko ya sunkui da kai ,kan kace kobo alhaji nasir haryayi shirin sa ta zuwa opis ya ce da hajiya sai nadawo tace dashi to adawo lafiya ..hajiya na,ima yanzu kanaga abin dakayi yayi kyau kenan kanasa sane da irin makudan kudin da mahaifin ka yakashe yanzu kazo kana cewa baka zuwa,kana tunanin kayi daidai kenan? nidai umma dan allah ki masa magana ,banason ne nayi nesa daku.

adaren ranar (9:45) pm
alhaji nasir zaune saman gadonsa yana ta paman aiki da laptop dinsa cikin shiga ta jallabiya ,nan hajiya na,ima ta kwankwasa ta nemi iznin shiga ,shigo kofar abude take,hajiya na,ima tashigo da kofin coffi a hannunta ,alhaji aiki ake ta faman yi ne eh wallahi wata yar aiki ce nace bara na kara sata ,yakarbi shayin da ta kawo mai ya kurbe ,yace nagode ,hajiya na,ima ta danyi gyaran murya ,haba na,ima koyaushe zaki daina min irin wannan abun oho! to padi inajinki,alhaji sonake aduba lamarin wannan yaron alhaji ,kayi masa uzuri ,kabarsa yaci gaba da karatun anan ,hakan ma dai dai ne,alhaji ya sauke wata irin numpshi,yanzu ke kina hakan ita ce dai dai,su fa yara ba abiye ta tasu yansu haka wata yar karamar aba ce zata hanashi zuwa london din ,koda ai shiya ce mana yanason zuwa london din..
nidai ayi hakuri alhaji,babu komai sukayi murmushi a tare ,tunda kin taho babu sauran aiki yakulle laptop din nasa.kai fa alhaji baka da dama wlh
the following day (a washe garin ranar) 2:pm
hajiya na,ima zaune falo ,saman kujera mai daukar mutum uku 3 seater,aganbata yar karamar tubur ce,wanda ta dora kahahunta tana kallon tashar zee world,nan fa saif ya fito yana gyara hannun rigarsa ,umma ni zan fita ,to ina za ,aje haka da irin wannan wankar ,ko amsa momin surika ce?

a,a kawai fa zuwa zanyi naga kamal ,adai padi gaskiya dai,yauwa batunka da mahaifinka na masa magana kuma ya aminta dakai karatun taka anan ,sai dai bansan kawa tsan kasa a idanu nan gaba kazo kace min kai fa zai katapi wani gun,kaima kasan ba mai yiwuwa bane ,tabbas nasani umma thank you thank you, godiya nake.ahanyarsa ta zuwa gidansu kamal amininsa ,ya tada motarsa mai gadi yabude mai kofa ,yayi connecting din wayarsa da sipikar motar tasa ,daman waka yakeji ta bluethod din kunne ,ya tsaida wakar sannan yayi dialing din numbar abokin tashi ringin daya kuwa ya amsa mai ,kamal assalamu alaikum warahmatullah,saif ya amsa wa alaika salam,malam kana ina ,kamal yace dashi ina gida,to gani tahowa ,saif yana isa gidansu kamal baba mai gadi yabude mai gate ya nausa cikin gidan su,yashiga falon su kamal ya tadda shi kwance bisa kujerar dake cin mutum uku,aiko kamal yayi nisa cikin nazari baima san sa inda saif yakaro gidan taso ba ,aiko gashi a falon su,abun yayi matukar bashi mamaki,sai yace wa kamal kai malan yadai yanagan ka haka baka da lafiya ne? meke damunka ,kamal yamika mai hannu dun su gaisa ,haba malan wannan irin tambayoyi haka yaushe gazama dan jarida da wacce zan fara amsa maka,duk wacce ka fara da ita,saif kasan wani abu a,a sai ka fadi abba fa amince,kamal ya kura mai idanu yanzu karkace min akan wannan yarinyar ce mie -mie take ma koya sunanta,dakata malan nifa bansan cin puska,to ai kasan in abbanka yaji wannan maganar kashinka ya bushe,to basai anpada mai ba,nasan babu wanda zai yi gangancin padamai yauwa,zaka bata wa mutun rai ,kwanta ma kai barcinka…

yanzu dakake gani na dinnan gidan su mie-mie na nufa.ya kulle mai kofa yayi ficewarsa abinsa ,tafiyar mintuna goma ce ta kaishi gidan su mie-mie ,yayi knocking daga ciki mie-mie da hajiyarta ne ke zaune falo,inda mie mie chatting da wayarta ,ita ko hajiyar tata hankalinta ya karka ta zuwa shirin dadin kowa da ke tashar AREWA 24.bayan kwankwasawa da saif yayi kamar sau uku ,nan hajiyar mie mie tace da ita mie mie kamar fa nokin ake duba kiga kowaye,budewarta ke da wuya sai ta ga ashe saif ne,saif wannan wace irin zuwan bazata ce haka ,kopa kira bakayi ba,aibabu komai kawai surprise nazo miki da ita ,sannan ta matsa mai yashigo falon sannan ya gaida mum din mie mie ,hajiya an uni lafiya ,lafiya klau saifu ya hajiyar taka ,tana lafiya tama ce agaida ki,to ina amsawa ,mie mie kawo mai ruwa man ,bara ni na dubo wayata nasakata chaji ,

bari muleka alhaji nasir..

bayan alhaji nasur yadawo daga office ,sa’ilin da saif ke a gidan su rabin ransa miemie,ita ko hajiya na’ima tana kitchen ,shigowar alhaji nasir parpajiyar falonsa yayi ta doka sallama wannan al.adarsa ce sai yashigo falo yakeyin sallamarsa…wai shin babu kowa ne a gidan…..

to kubiyo mu dan jin yadda zata kaya,

nassblog/hausa news…sannan kuma karkumanta kurika bibiyar shafinmu dan samun labarai masu illimantarwa,fadakarwa da ma nishadantarwa.

to ai hikenan ,

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *