ummul khairi hausa books
HAUSA LOVE STORIES

ummul khairee kashi na biyu

Share

   khaireeya kashi na biyu…

ummul khairi hausa books
shin wacece ummul khairi

ummul khairi(khaireeya) kashi ta biyu.
waishin babu kowa ne a gidan ?hajiya tapito daga kitchen da tsummar goge hannu ,tana mai goge ruwan dake hannunta,wa,alaikas salam alhaji barka da zuwa,nan ta dauki jakarsa da ya aje bisa stool( yar wata kujera karama),yauwa asabe sannu kinji,asabe native name din hajiya na’ima ne,tofa alhaji halan wani abun aka samu ,aiki bari kawai ,ai yau agunj aiki….nan sai ga shigowar kira daga :
kira daga kwauye….
nan sai gashigowar kira daga ‘kauyen su alhaji ubale ne wan alhaji nasir yayo kirar ,hajiya minti daya ,dan ya sami natsuwar amsa wayar tashi,bayan wayar tai ringin ,harta katse sai yasa ke kiran wan nashi,assalamu alikun warahmatullah,alhaji ubale wa,alaikas salam nasuru,yaya an wuni lafiya,wato yanzu shiken nasiru kwana biyu mun jiko shiru babu zumunci? wallahi yaya abubuwa ce sukayi yawa amma ina ta so muzo,wallahi asabe tai tamin magana harta gashi,amma insha allahu nan da karshen wata zaka ganmu ..
ina aikarshen wata tai nisa yaufa wata sha bakwai take,lallai jibi juma,ah kuyi kokari kataho da iyalanka,sannan kataho da kudin sadaki,da wasu abin da ake bukata gun biki,toh abin yabaiwa alhaji nasir mamaki matuka,jamilu yafid da wadda yakeso kenan to yayi kyau,, barin saif da mie mie ko,zauna man mallan ,abba pa ya amince da nai karatu na nan dan haka babu inda zani.kai haba wallahi harna ji dadi ,kasan maye tsorona? naji ance matan turawan nan kwace garesu ,yanzu sai ai wuf da abin kaunarka,shakurumin ki yanzu ai babu wannan batun,to zauna man na kawo ma ruwa ,kyale ruwan banjin shan ruwa…nan shigowar kiran mahaifinsa ,sannan yayi murya ciki ciki abba ne ke kira,ya amsa kiran dad din nasa tare da yin sallama alokaci guda,ina kashiga kataho gida yanzu ina son ganinka,alhaji nasir ya katse wayar saif ya ce da mie mie abba ne yakeson ganina kuma yace is urgent…kice da hajiya na tafi…sai mun magana..
dangin alhaji nasir dake kauye…
alhaji ubale wan alhaji nasir matan sa biyu kuluwa da saratu,saratu nada ‘ya’ya biyu kuma duk mata fatima,sai amira,kasancewar basu sami aihuwa da wuri ba,ita ko kuluwa itace amarya nan gidan bata da ‘da ko guda gidar ,aiko tana da ‘da guda sunan sa habibu shi daya kacal ta mallaka ‘dan tsohon mijinta,zama ce ta doya da manja tsakanin kuluwa da saratu sam babu jituwa, ummul khairee baiwar allah yace ga kanwar su alhaji nasir bayan rasuwar iyayenta ,kulawarta ta dawo hannun alhaji ubale,babu kalal azabar da matan kawun nata basa mata,sai dai abin data sani shine allah yana tare da mai hakuri ,innal lahah ma asabirin…kawu jamilu dan auta cikin dangin su alhaji nasir, al’adan gidan alhaji ubale ce duk waye war gari ,’yan gidan nasa sai sun shigo gaida shio cikin dakinsa ,bayan fatima babban ‘yar sa tashigo,amira tazo ummul khairi ce ‘karshe,ummul khairee tashigo da sallamarta,alhaji ubale ya amsa mata ,abba ina kwana tare da durku sawa ,lafiya ta kalau khaireeya kin tashi lafiya? ummul khairee tace lafiya ‘kalau abba,daman so nake muyi wata ‘yar magana to abba allah yasa alkhairee ce, alkhairin ce ummul khairee,ina sani da irin halin da kike ciki a wannan gidan tawa,abin da ya kara burge ni da yana yinki ko sau daya baki taba kawon karar wani ba,nayi matukar jin dadin hakan
dan haka kokarin ki dakike dashi ki ‘kara akan nada ,sannan kuma na yanke shawaran had’a ki aure da dan uwanki saifullahi,nan pa gumi ya karyo mata ,tab su da wannan miskilin mutumin ita idan akwai wanda ta tsana bai wuce sai ,ba,shida yake mata kallon kazama ,bagida jiya yar ‘kauye ! tayaya abba zai hada su aure sam zarata yiyu ba,can tayi nisa cikin kogin tunani..yauwa kina jina ko    …dan tadawo gada kogin tunanin da ta pada ,eh abba na sani kwarai babu jituwa tsakaninku amma ai ‘yan uwan juna kuke ,ahankali zaku saba ,sannan kuma na tabbata zai rike ki amana…kinyi shiru baki ce komai ba…bayan ‘yan mintuna sai ta furta ”ai abba duk hukunci akanmu haka take mu masu biyyaya ne wa umurninka” alhaji ubale yayi dariyar shiri ritan ta….to madalla tashi kije allah yamiki albarka…

da maraicin ranar gidan alhaji ubale (4:30 pm)
alhaji ubale ya kirayi matansa cikin falonsa irin tasu ta mutan ‘kauye,matan nasa biyu suna a zaune yayin dashi ke a tsaye sai paman jujjjuyawa yake ,ya rasa ta yadda zai bullowa wannan al,amari,saratu tace da shi yadai alhaji,tu tuni fa ka tara mu nan gun kuma baka ce komai va,kuluwa ai nima shi nagani..sannan ne yayi gyaran murya yace dasu dalilin wannan zamar itace na yanke shawarar hada ummul khaiiri aure ita da saifulla dan nasuru dan haka jibi ne auran ,nasiru da iyalensa suna kan hanyar taho warsu ,sai afa ra shirye shirye duk wata abu da akae bukata sai ayi hanzarin sanar dani..kan ya rufe bakin sa saratu ta karbe …iyeh ! alhaji yanzu ni zaka tonawa asiri baga fatima nan ‘yar cikinka sai wannan ‘yar..alhaji ubale ya daka mata tsawa rupamin baki,ai itama ‘ya tace halin kin mance dangar takar dake tsakani na da ita,ina sane da duk wata cinkashi da kuke wa baiwar allah mai ta tsare muku kutashi kubani wuri…duk suaka fice mai a falo.fitan su ke da wuya suka fara gulma ce gulmace irin tasu ta mata…lols mutanen da basa jituwa sai gashi anshirya..saratu yanzu niza a wa haka ,iyeh yanzu alhaji nizai wa irin wannan abu,kuluwa tace da ita kyaleshi saratu da mu yake zancen ,inace bara habibu dan gurina yace yanason wannan yarinyar alhaji keme me yahani shi wai baida sana,a kinji fa …ga dukkan alamu pa wannan hukuncin bai musu dadi ba….
gidan alhaji nasir…
shigowar saif ya tadda iyayen nasa a zaune falo suna hirar su ta masoya,bayan ya gaida su yace abba ka kirawo ni na,am kawunka yakira dan haka zamu shirya zuwa village yanzu ,sannan kuma yace ataho da goro da kudin sadaki ,,tooh abba kawu jamilu ahalan ya sami wadda ta dace da shi kenan ,,alhaji nasir wai ina tanko yaje ne..na tura shi amsan dinki gun tailor dina …dakyau idan yadawo yaje ai wa motar service..sannan ya yi shigewarsa daki….saif ya ce da ummansa …umma yunwa nakeji…..ja’irin yaro bakasan hanyar kichen bane,,tama sa harar wasa..shiko yayi murmushi..
a washi garin ranar …9: am
jikuna uku,buhun shin kafa guda ,kwalin indomie biyu,kunshin goro,kayan shayi peak sachet ,sugar dama biredi tanko driver ke ta lodawa cikin booth din motar ,alhaji nasir cikin ciga ta malum malum ,wanda keta faman waya harkar kasuwanci,hajiya na’ima ta caba ado a hannuta rike yake da hand bag dinta ,saif kuma shikin shiga ta manyan kaya back pack dinsa ce rataye bayan sa …nan suka shiga mota mai gadi yabude gate ,saif da tanko driver a gaba,yayin da alhaji nasir ke gefen driver itako hajiya na’ima a barin saif….
a hanyarsu ta zuwa kauye….!

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *