hafsat tace ” lallai yakamata akoyawa wannan laccaran sanin yakamata,sunan mu kawai yakeji , yanzu har a wannan makarantar akwai wani mai tamaka mana?”jalal yayi murmushin keta ,ya kalli jabir yace dashi jeka abunka,rilwan kuma daketa tafarfasa nan tsaye ya ce wai ni tukunna ,ma ina ne office din dan shegiyar?..jabir class captain dake tafiya […]
Tag: hausa-love-stories
ummul khairee kashi na biyu
khaireeya kashi na biyu… ummul khairi(khaireeya) kashi ta biyu. waishin babu kowa ne a gidan ?hajiya tapito daga kitchen da tsummar goge hannu ,tana mai goge ruwan dake hannunta,wa,alaikas salam alhaji barka da zuwa,nan ta dauki jakarsa da ya aje bisa stool( yar wata kujera karama),yauwa asabe sannu kinji,asabe native name din hajiya na’ima […]
ummul khairi
UMMUL-KHAIRI (KHAIREEYA) 7:30 AM. alhaji nasir zaune saman dinning table shi da mai dakinsa hajiya na’ima,yayin da hajiya na’ima ke serving dinsu karin kumallo (break fast),saman taburin abinci ne jere ,bournvita,bread plask allhaji nasir yakai dubansa ga agogon dake like jikin bango yaga takwas ta gota 8:15 am,yace ”karkicemin dan nan haryanzu bai dawo gida […]