wata rana wani aramma yana zaune da matarsa wata arammiya ,suna zaune cikin lumana da kwanciyar hankali,kwatsam sai aramma ya bijiro da batun kara aure.arammiya tace akamme? tofa kunjiya lols..aramma yace da ita ”Allah ne yace inkara ” arammiya tace ”infa kace Allah ne yace kakara kenan maganarka fa tana cikin Qur’ani”? aramma yace eh […]