LABARAN WASANNI

paulo dybala yazam barazana ga ronaldo

Share

 

paulo dybala dan wasan gaba a juvenvetus,masoya kwallon kafa ta juventus,sun yi matukar farinciki da samun nasara da sukayi tsakanin su da kungiyar kwallon kafa ta genoa, juventus da kungiyar kwallon kafa ta genoa,inda kungiyar kwallon kafa ta juventus ta sami nasarar cin kwallaye uku,paulo dybala matashin dan saurayi,dan wasan dake kawo wa cristiano ronaldo cikas ,dan wasan wanda basa gamaciji shi da ronaldo ,a dalilin wata shawara da shi ronaldon wayabaiwa shi dybala,a cewarsa ”idan kanaso duniya tasanka tofa ina mai baka shawarar komawa kungiyar kwallon kafa ta manchester united,dan kuwa na iso,kuma zan cinye kowa” atasa tunanin shi christino yana ga shi tauraro ne dan haka tauraronsa zai hana ta paulo dybala haskakawa….sai dai fa sam ,bakaramar barazana yake fuskanta ba ,gun dan matashin dan wasan….ko da wasan su ta shekaranjiya ,shi dybala ya fara  zura kwallo a raga,wata croosing da akayi masa kan kace me! ya zura kwallon a raga,shiko ronaldo,anawa tunani inaga fa shekaru sun tasam mai,dan kuwa ronaldo alokacin kuruciyarsa. ..anyi ta dashi…a kashen wasan dai…antashi ci uku da daya inda kungiyar juventus ke da kwallo uku,ita ko genea ta samu ci daya…shin tambayar anan itace anya paulo dybala bai zam barazana ga christiano ba ko?

Alamu  na nuna cewa Dan wasan Paris saint German Mbappe zai iya maye gurbin Dan kwallon baba na Barcelona wato messi a duniya .Dan wasan Wanda yazo duniya ashirin ga Satan dizamban 1998 ,mbappe bai zo duniya ba lokacin da kasarsa faransa ta lashe kofin duniya ,sa,ilin data karbo bakuncin gasar a shekarar 1998. A halin yanzu Dan wasan yana buga kwallo a Paris saint German dake kasar faransa,fam million 166 PSG ta biya akan Dan wasan  hakan yasa yazama na biyu mafi tsada a duniya, kasa da yadda kungiyar ta siyi Dan wasan gefe neymar daga kungiyar kwallon kafa ta Barcelona kan kudi fam million Dari biyu.sa,ilin da messi da mbappe suka rungumi juna bayan karawa tsakanin faransa da Argentina a gasar cin kofin duniya a kasar rasha ,sai yazamto kamar wata alama ce komawar messi kan mbappe ,shekarunsa 19 kacal amma ya samu nasarar zura kwallaye biyu a raga ,ya kuma yi wasa mai kayatarwa inda yasamo wa kasarsa bugun panareti ,Wanda kwallon ce ta zam nafarko da suka zura a ragar Argentina, inda aka tashi da faransa na da kwallon 4 Argentina kuma uku.

Mbappe dai shi matashin Dan wasa mafi karancin shekaru dayaci kwallon biyu a wasa guda daya a wasan kofin duniya tun zamanin gwarzon Dan wasan Brazil Pele,daya zura kwallaye biyu a wasan karshe tsakanin Brazil da Sweden a shekarar 1958.bayan karawar tsakanin faransa da Argentina a Kofi n duniya shekarar data gabata ,ga abin da tsohon Dan wasan ingila Alan shearer yace ” a shekara 19 a ce yayi wasa mai kayartawa irin wannan a gaban lional messi ,yayin da million yin all,umma ke kallo wannan bakaramar hazaka bace.”..kuma kylian Mbappe yana iya buga kwallon da duk kafafun sa biyu..Iowa yasan cewa lional messi dakafar hagu kawai ya iya taka leda.

a satin da ta wuce ne  ,kuwa kungiyar liverpool tayi nasarar cin kambun premier leage  bayan shekaru talatin da cin kofin wannan nasara tayi wa ‘yan wasan na liverpool dadi ,hatta masoyansu na hakika ,wasu mosayan nasu tuni sun sauya sheka…domin kuwa ba abu ne mai dadi ba mutum yayi ta sapotin din kungiytar da bata da nasara,muna masu tayi liverpool murnan lashe wannan kofi…

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *