AREWA CELEBRITIES

shawarar da ali nuhu yabaiwa ‘yan wasan film.

Share

fitaccen jarumin nan a kannywood ,wato ali nuhu inkiya ,sarki Ali nuhu Yakama ta yan film surika tanadi domin daukaka batada tabbas ,komai ma bata da tabbas sarki,duniyar ma wataran zata zan babu ita.fitaccen jarumin yayi wannan jawabin ne a shafinsa ta tiwita lokacin da ya ke bayani akan  korafin da wasu keyi cewa yan film din suna mantawa da wadansu dasuka bar film ,suka Shiga wata hali.akwanakin baya dai anjiyo bashir bala ciroki yana yan film sun manta dashi a wata hira dayayi da tashar talabijin ta arewa24 ,inda yake ta korafin sun daina gayyatar sa zuwa daukan film,Wanda hakan yasakashi sai da kunun aya ,sarki Ali ya bayyana wa tashar BBC cewa yan wasa dayawa basa dawani shiri ko tanadi dasuke yi wakansu ,ganin cewa ba,adauwama a daukaka” ita fa daukakannan da Muke ciki bamu da tabbas akanta ” inji sarki.don haka yace koda masana,antar film batayi da wani Dan wasa yazam yanada da wata shiri nashi ,na Neman kudi ,bazai shiga wani hali na kakayi kayi ba.ya ce akwai yan wasa da suke da sana,o,I Dan dagaro ga Kansu ,kuma koda za a shekara biyu ba ,a neme su ba wajen daukar film ba ,bazasu fada wata halo ba.yakara da cewa Yakama ta yan wasa su kyautata my,amalar su da mutanen dasuke Hulda dasu a lokacin dasuke tashe.

A,isha falke ,mai shafin northern herbiscuz tace sun tallafawa Dan wasa ne saboda tausayi,wani mutum Wanda ke anfani da sunan dicta kiyiwa a tiwita ya nuna rashin jin dadin sa Wanda yace jaruman sunyi watsi da ciroki duk da cewa yan bukatan taimako ,docta kiyiwa ya cigaba da cewa jarumai mata kan Shiva harkan cikin shekara guda suyi kudi amma mazan su shafe shekara da shekaru basa samin komai .amarta nin Ali nuhu yace bai kamata  a rika yiwa yan kannywood rashin adalci ba wajen Dora alhakin gazawar wani saga cikinsu a Kansu ba,yace Yakama ta ciroki ya dawo masana,antar ya sasanta da masu shirya FINA,-FINAi ,ciroki ya gode wa wadanda suka taimako mashi…da tallafin naira215,000 dasuka bashi.

Aminan  juna.

Amin

Aminan kwarai ,Ali nuhu baballe hayatu da ma Abba el mustapha
Masu kallon FINA finan Hausa Wanda aka fi Sani da kannywood
Wannan ba bakin fuska bane a garesu Dan sun Dade suna kayatar damu a shirye shiryensu ta film.

Sarki Ali nuhu ne ya wallafa wannan hoton tasu a shafinsa na Instagram
Kwanakin baya da akayi hira da Abba elmustapha danganeda rashin ganinsa da ba ayi afina-finai cewa yayi nan bada jimawa ba xan koma fina finai bayan yar hutun Dana dauka inji shi. Ya kara da cewa na game a shekaru na akwai abubuwan danake son cimmawa,nafarko shine inaso inkaro ilimi,tare da ba da gudummawata a siyasa.. akarshe yace alokacin da aka jini shiru nacanza tsarin rayuwata ne inda na koma makaranta.
Yanzu masoyan elmustapha albishirinku..RUWAN DARE,RAYUWA SIRRICE Ku tsimayi wadannan FINA finai nan bada jimawa ba akasuwa..

Kwanakin baya anyi hira da sarki Ali nuhu ko yana da ra ayin Shiga siyasa …cewa yayi Sam baida raayin shiga siyasa komai yasa ? Kowa awannan duniyar da abin dayakeson cimmawa  awannan rayuwar inji elmustapha…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *