ummul khairi hausa books
HAUSA LOVE STORIES

khairiyya kashi ta hudu

Share

saif ya hada rai ,tare da kallonta lokaci guda  yace ” maiya da wani abu ne,ya jeho mata wannan tambayar” ummul khairi ta kallo shi taga ya wani yi mur yabata rai .ummul khairi ta sunkai da kanta kas..malama kefa nake sauraro..na kammala secondary shekaru biyu da suka wuce ..saif mamaka karara secondary!?( ya furta da karfi kamanwani mai shirin yin kuka )bama diploma ko N.C.E ba?ya sake wani doka mata wata irin harara mai cike da takaici,ita ko baiwar allah ummul khaiori girgiza mai  kai kawai tayi.tohh bara kiji miemie ajin karshe take ajami’a ,yes yadaga mata gira mayya ,kawai yarinya tukunna ma, tun yanzu ina mai baki shawarar jenye wannan auren indan bahaka ba jiki magayi,…….ummul khaiori tace to mai zan fadawa kawu,cemai zakiyi ke bakya sona sannan ajanye batun auren,kina iya karawa da ke akwai wani  wanda kikeso,kingane,ta jeho mai wata irin kallo,nidai bawani wanda nakeso….saif yace  ehye! to yanzu wakike son?

 

tai magana kasa kasa ,mai kikace ? maiya ai naji abin daki fada sarai ,bafa abin dana ce.dakyau ai gwara kisamo wa kanki salama yarinya ..

RANAR AURE.

mutane ne makil cikin massallacin juma’ar a na dakon jiran daurin auren saif da ummul khairi ,limamin massallacin ,alhaji nasir,alhajiu ubale,tanko driver,kawu jamilu mai gayya mai aiki saif ,yai shiga cikin manyan kaya ,fuskar nan tashi tai mur sam kamar wanda bai taba dariya ba ,liman yafara da yaku jama’a kuyi shaida an daura auren saifullahi nasiru maina da ummul khairi danladi maina akan sadaki naira dubu dari lakadan babu ajalan  dan haka ku shaida ,akayo addu,a a watse.

bayan dauren aure saif da mahaifin sa ,ummman sa tanlk driver suka nausa izuwa birni,yayin da washe garin ranar tanko driver ya dawo dan daukar amarya khairiya.

a harabar gidan alhaji nasir hajiya na’ima taringa nunawa ummul khairi gurare ,tayi yawo da ita sosai  nan shi ne dakin ki,dakin saif ne ke biye da taki,nan shi ne dinning table ,wancan tv dake like jikin bango kuma sunarsa plasmer tv,tiryan tiryan har suka iso kitchen ,dakin dahuwa,wannan farin abun kuwa shine gun wankae wanke dayin wasu abubuwan ,alokacin da hajiya na’ima take jawabinta ummul khairi tamaida hankali sosai ta fahimce abin da ake nuna mata ,kar ki dami kanki ahankali zaki fahim ce komai ,yanzu mufara aikin dinner..

washe garin ranar kuwa ilahirin yan gidan suka hadu dinning dan karin kumallo ,inda alhaji ke a shirin sa na zuwa office ,kamar yadda aka saba saif ne dai har yanzu bai karaso ba,alh nasir wai ina yaro nan yake ne,ya jeho musu tambayar ,hajiya na’ima saif umul khairi,bai idda rufe bakinsa ba sai ga saif ya karaso ,duk suka zuba mai na mujiya,

saif ”dad ,umma inakwananku,ya furta zancen tare da janyo  kujera domin yazauna,sannan yadauki flask ya tsiyayi ruwan zafi,ya hada tea dinsa abin sa ,ita ko maiya ummul khairi ko kallo inda take ma baiyi ba,abin yayi matukar kulallal da ita…nan ta kudiri niyyar saka shi magana yaya saif ina kwana…yayi kamar bai jiyo ta ba,ta kara maimaitawa , sannan yace da ita daban kwana ba zaki ganni?

alhaji nasir kai mallam kasan dai kayi aure ko?yanzu ya batun zuwa office?yai shiru bai ce uffan ba ,bada kai nake ba,saif yace abba daman,nan aka bugo wa alh nasir waya ,wayar sa tayi ringing nan yatashi yabasu guri,bayan ya danna madannin amsa wa yace  to gani tahowa,yauwa madalla ,ya sun gumi jakar office dinsa ,ni natafi office,wucewar alh nasir office keda wuya ,saif yamatso kusa da umman tashi nan fa yaga taki bashi fuska dan ta fahimce dan nata ,da magana bakinsa,tace dashi kai saurare ni dakyau,yanzu kana ganin yadda yarinyar nan take yawo cikin gida ,yanzu har sai nace maka ka kaita shopping ,duk kana ga bata da kayan sawa,mai kuma nake gani fuskar ka, yanzu dakayi auren ne bara kaji office ba ? aikuwa karya kake,umma ai ..shiiiih ! bansan jin komai,daga gareka,umma tsaya man kijiya…tamai wata irin kallo, to fadi inajinka!

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *