gwamnatin kasar mu nigeria ta amince da bude shige da fice tsakanin jahohin kasar nan,amma matukar baza a zarta lokutan doka ba ,.inda ta aiyana ranar laraba a matsayin ranar da za,a fara aiki a dukkannin sassan kasar.hakazalika ta amince da bude makarantu a fadin kasar.hakan yabiyo bayan taron dayawaka na a padar shugaban kasa,wanda kwamitin yaki da cutar cobit 19 wanda a ka fisani da corona virus..gwamnati ta kara da cewa za’a bude sauka da tashin jiragen sama,ma’ana filin jirgi zata fara aiki…
bayannin korana virus kuwa ansamu karin mutane 566 masu dauke da cutar.inda jahar legas takeda 166
oyo 66
delta 53
ebonyi 43
jahar plateau 34
sai ondo 32
birnin tarayya 26
ogun 25
edo 24
imo 15
bayelsa 13
benue12
gombe 11
kano 11
kaduna 11
osun 8
nasarawa 7
borno 5
katsina 2
anambra 2
wannan kenan dan gane da bayanin korona birus…
shugaban kasa muhammadu buhari zai kaddamar da aikin shimfida bututtun iskar gas ,wanda zai ratsa tun da ga ajaokuta ,ya biyo kaduna har zuwa jahar kano..ana saran kammala aikin shimfida wannan bututu mai tsawon kilomita 614 cikin watanni sha biyu,kamar yadda gidajen sadarwa ta fitar,wannan aiki ta bututun gas mai fadin inci 40 zai rika jigilal iskar gas mai nauyin cubic feet biliyan 2.2 a duk rana…inda bututun zai taso tun daga ajaokuta na jihar kogi,sanann ya ratso ta babbabn birnin tarayya abuja zuwa neja da kaduna ,sanann ya tuke a jahar kano,shugaban sashen hulda da jama’a na kamapanin man fetur na kasa nnpc,,,shi ya sanar da hgakan wa manema labarai a birnin abuja..
”yace shugaba buhari zai kaddamar da aikin ne daga nesa yana zaune a fadarsa ta aso villa , a wani yanayi da hausawa ke kira da kama-da-wani…..baya wane..za’a kaddamar da aikin ne daga yankin rigacikun na jahar kaduna da kuma yankin kampanin ajokuta na jahar kogi tare a lokaci guda…
gwamnatin ghana zata biya nigeriya ginin offishin jakadancinta da aka rusa a birnin accra dake a kasar ta ghana.kakakin majalisar wakilai femi gbajabiamila yace takwaransa na ghana aaron mike ya tabbatar masa ta wayar tarho cewa majalisar da bangaren zartarwar kasarsu ,zasu gana domin sasanta matsalal difflomasiya,hakan na zuwa ne kwanaki kadan bayan wasu ‘yan bindiga sunb rusa sabbin gine-ginen jakadancin nigeria dake a babban birnin kasar.
majalisar dattijai da ta wakilai sun dakatar da karin kudin wutar lantarki,majalisun biyu sun dakatar da batun karin kudi ta wutar lantarki da hukumar rarraba wutar lantarki ta kasa wato TcN.ta bijiro da shi a wata mnnai zuwa .majalisar dattawa data wakilai a zaman da suka yi jiya sun dakatar da batun karin .inda suka ce a wannan yanayin da ake ciki bai kamata a kara kudin lantarki ba ,kamata yayi a dage da batun zuwa wani lokaci daya dace..
a jahar bauci kuwa gwamna bala ya kaddamar da aikin cincike mai girma gwamnan ta jahar bauchi sanata bala abdulkadir kauran bauchi ya kaddamar da da dakin bincike ta musamman wato ,wato ultra modern reference molecular laboratory a jahar sa ,dan yaki da yaduwar cutar covid 19 da zazzabin lasa wanda hukumar ncdc ta bayar da dama ,kuma zai taimaka wajen gwada wanda suke dauke da cutar da samun sakamako a cikin sauki ,kuma zai taimaka wajen dakile cututtukan a fadin jahar….wannan shine…