dangan takar dake tsakanin ram charan da arjun
LABARAN DUNIYA Uncategorized

ram charam masheki

Share

dangar takar ram charan da arjun ,

dangan takar dake tsakanin ram charan da arjun
jarimi ram charan

 

masu karatu sun dade suna damin mu akan mukawo musu bayani akan jarumin nan ram charan ,gashi mun kawo muku,asha karatu lafiya

ram charan (raca)an haifi jarumin ..27 march 1985 jarumin ,dan kasuwa wanda ayanzu ya fada siyasa dan asalin talagu ,an haifi ram charan ne a tsohuwar madaras wanda ayanzu ake kira channai,jarumin wanda yayi kaurin suna gurin kwarewa aharkan film,ga salo gurin sace zuciyar jaruma ,dayawa wasu na kallon fina -finan indiya amma basa iya tan tance fim din da kungiyar fim ta boyywood ko talagu ta shirya , film din bollywood wanda su salman kan ke shiryawa itace babban masana’anta ta indiya duk wata kamfani da ba ita ba to abayanta take ,kungiyar shirya fim ta talagu wanda ‘yan asalin kudan cin india ke shirya wa tan samu karbuwa sosai inda ita ta zam ta biyu a kasar indiya jarumai irin su ram charan deva,allu arjuyn, ramarawo NTR,da sauransu ,cikin mata kuma akwai su kajol ,anushka sheti ,maddu bala.
cikin fina finansa kuwa akwai ..
1.fuska biyu (yevedu) 2014, wannan film din da pari ta sanya masu kallo cikin shakku ,domin kuwa fim din daga farko izuwa tsakiyarta ba anuna fuskar jarumin ba asali ma ,fuskar jarumi allu arjun ne inda a farkon fin din shida budurwarsa cikin mota zasu yawan bude idanu,kawai wasu yan ta’adda suka afka musu inda akarshe sukayi nasar cinna wa motar wuta bayan sun kwabza shi da abokan gaba ,nan na hannun daman boss yai sa’ar kwada masa karpe aka! anan ya fadi somamme..suka cillawa motar wuta zaton su bayasda sauran rai ,’masu aikin agaji na kashe wuta nan suka zo aka garzaya da shi asibiti nan suka gano ,ai da sauran ransa,kurkumanta ram charam shine asalin jarumin fim din …bayan gwaje gwaje da likitoci suka yo nan suka tabbatar da fuskar sa ,ta sami mummunar rauni dan haka dole a sauya mai wata fuskar….babban likitan da tayi wannan aikin ai kuwa fuskar danta ta sanya mai.dan na ta wanda boss ya gama dashi sakamakon kawo cikas dayake masa a harkokinsa ….fuska biyu,,tana daya daga cikin jerin film din da ta haska jarumin…
2.bruce lee …wannan film din ta ram charan. bruce lee tayi matukar fito da kwarewar jarumin ..wanda yake rayuwa shi da ‘yan gidansu,mahaifinsa wanda dan aikin gidan jarida ,a gefe guda kuma kanwarsa ce wanda yake matukar kauna ,ram charan dai ya fito ne a matsayin dan chaskalen layi inda ,yake zuwa inda ake harkan shirya fim ,yayi chaskale a biya shi,mahaifin nashi wanda bai san wannan aikin nashi ce masa yayi yadaina wannan aikin yaje yasami wani abun yayi ,amman wannan aikin tana da hadari, inda yaje gidan wani babban jami’in gwamnati dan ya sama masa aiki,shiko jami’in yakore shi yace da shi ,yabar masa gida ,baisan ganinsa kofar gidan sa ,shiko ram charam aiko nan kofar gida ya kwana,tsahon kwana ki biyu,washe garin ranar direban jami’in wanda ke kai yaro makaranta duk ranar makaranta ,mantuwa yayi ,shiko yaron na cikin mota haba,nan fa yaro ya sauke han break,mota tayi ta gangarawa kai kace tuka ta ake ,nan fa ram charam ya je ya taimakawa yaron nan ,ganin kokarin da ram charam yayi,yasa ka jami’in baiwa amsan bukatun nasa ..
3.racha (so dole ) a wannan film din ta jarumi ram charan an gwabza soyayya da soyewa,shi ana sa akidar babu wata aba da ake kira soyayya,dan haka yarika karyawa mata zuciya,abun da baiwa yan mata dadi ba …nan fa yar boss kyakkyawar budurwa ta like mai kasan cewar ta kyakkyawar yarinya shima ,yana mai jin wani abu akanta sai dai ya gaza ganewa ko mai nene…anya so ne kuwa.?…ita ko ta ce da shi fa dole fa sai ya sonata..akarshe dai ram yaagano cewa so fa gaskiya ce ,dan haka kamar yadda dan adam ke bukatan abin ci a arayuwarsa dan haka dole yana bukatar masoyiya ..idan kanaso kasan maye kunci ,ko jin dadin rayuwa ka fara soyayya wannan shawara ce,da wani bawan allah yabaiwa jarumin cikin fin din…

a shekarar 2012 ,jarimin ya aure abar kaunarsa tsohuwar budurwarsa ,upasana kamineni,anan hydrabad,zan  can ‘da ko ‘ya kuwa jarumin wata hira da yayi da manema labarai ya ce ayanzu shi da mai dakinsa basu shirya wa haifan ‘ya ‘ya ba ayanzu…masoyin kwallon cricket,yana son da pe dake ,ga kuma son wasan tsere ta doki…

shin ram charan yana da wata aibu ko zargi? tabbas watarana agidan sa dake hydrabad wasu injiniya su biyu,suka dake mai gadin gidan sa,nan ko ram charan ya caskale su …kodai ram ya      dauka fim aka dauka ne? lols, mayen mai shirya pati ne,kuma wata abar haushin itace patin tasa da dare akeyinta,hakan yasa makwabtan sa kai karas sa wa hukuma ,jami’an yan sanda ta ‘yankin suka zo sukai masa ,kashedi,wannan shi ne,da aka tambayaesa dan gane da kasa daya so ,yace yafi son kasar new zealand da kuma london,shin ko kunsan cewa jarimin nan wato rana magabuti amininsa ne?,sannan kuma shahararren jarimin nan pawan kalyan kawunsa ne?,jarimin nan dan soyayya allu arjun couzine dinsa ne,jinin ‘yan wasan kwaikwayo ke guda na jikin sa saboda mahaifin sa chiranjeevi tsohon dan wasn kwaikwayo ne a india,kakansa kuma asalin dan wasan kwaikwayo kuma yana daya daga cikin wadanda suka gwabza yaki gurin karbo yancin india…

ayan zu dai jarumin yamaida hankalin sa kacokan gun fin dinsa   RRR…wanda za a fit data kasuwa nan da shekaru mai zuwa in allah yakaimu….

kar kumanta kuyi sharing wa ‘yanb ‘uwa da abokan arziki...

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *