HAUSA LOVE STORIES

Dan’yar hukunci kashi ta hudu

Share

hafsat tace ” lallai yakamata akoyawa wannan laccaran sanin yakamata,sunan mu kawai yakeji , yanzu har a wannan makarantar akwai wani mai tamaka mana?”jalal yayi murmushin keta ,ya kalli jabir yace dashi jeka  abunka,rilwan kuma daketa tafarfasa nan tsaye ya ce wai ni tukunna ,ma ina ne office din dan shegiyar?..jabir class captain dake tafiya ,atake ya ke musu wata irin kallon tsoro,irin kar a jika masa aikin nan,domin kuwa baida wani buri ayanzu naganin yakammala karatunsa lami,lafiya…nan fa su ukun suka nausa office laccaran wanda yake a dept of computuer science bene ta biyu,ko kwankwasawa basai ba,su ka nausa ciki…shigowar su keda wuya laccaran wanda ke ‘yen rubuce rubecen sa yadaga ido yakallo su  ”ywa ya baku ixinin shigomin office batare da izini na ba?..ku fita ! get out…! ya dpoka musu wata irin tsawa ,sukai gezau kamar badasu mayake yi ba..daman wata babban littafi dake a bisa teburinsa ,rilwan yadauke ta ya buga mai aka..waiyo yadafe kansa..

nan ko jalal ya ja  kujeran da akja tanada dan baki,ya zauna ,abin da kayiwa klass captain ya shigo kunnen mu dan haka kaga mu ,mu ukun nan? laccara ya girgiza kai,mu ke saka shi aiki,kuma ina mai tabbatar maka cewa babu abin da zaka iya…laccaran wanda kafin yanzu bai furta komai ba,ko a ina yasami kwarin gwiwar furta cewa ”ku dakanku kunsan cewa masu laifi kuke,zanawa wani paper bakaramin laifi ne ba,yin hakan na iya sawa a kori mutum …sannan yai wata irin murmushin mugunta irin ya baro jirgin nan nasu,nan kuwa hafsi ta cigaba da cewa ”haba dr. shekaru goma dasuka wuce kai aure,’ya’yan ka biyu duk maza ,mai dakin ka wanda take malamar asibiti ,a asibitin koyarwa ta kaduna state,kuma tafi karban aikin rana ,saboda kula da yara…nan fa tsoro ta baiyana karara a fuskar laccara,jalal kuma ya ciro bindiga ya na irin wulwula shi din nan…..laccaran yace” dan allah ,na roke ku kar ku cutar da iyalina babu ruwansu cikin wannan batun….naroke ku.

   waye alhaji sheshe!?

alhaji sheshe babban dillan koken wanda yayi kaurin suna ba a arewacin nigeria ba,harda kamaru da chadi,shine wanda ‘yan sanda ke tuhuma da safarar miyagun kwayoyi,saye da sayarwar muggan makamai,inshort dai alhaji sheshe duk wani mugum mutun dakuka sani alahaji she she yakai akira sa da wannan sunar ,jalal da riklwan cikin motar suka iso bakin gate ,dayake babban gida ne mai gate biyu,bayan sun sami gu sukayo parking ,rilwan ya bude booth yadauki babban jakar dake a cikin booth din suka nausa cikin gidan ta she she..tun daga harabar gidan she she ya hango su ,dayake gida ne na mutumin da baida gaskiya  ,dan haka yabiye gidan tashi da camerar sirri,nan suka iso palo suka tadda masu tsaron sa biyu ,suka musu alamar cewa su dakata ,jalal yakare musu watairin kallon tsana..rilwan ne ma ya iwa furta cewa .

kusanar da she she cewa scorpions sun iso,,daya daga cikin mai tsaron alhaji she she yace ,tam inazuwa ,bayan ya ciga ya fito yace ” oga yace kushi go,nan suka shiga suka tadda she she zaune bisa  kujera sai nadan tabar wi wi,yake yace da su scorpions suka amsa masa da she-she da wata irin salo ta yan daba,bayan sun gama gaisawa rilwan ya tura mai jakar da suka tahyo da je gaban sa,jalal yace ga kayana nan bugun madaras ,hadi ne mai zafi..nan ya cinnawa tabarsa wuta,yai mata wata irin zuka ,nan ya dauki daya daga cikin hodar ibilis din da aka  kawo masa ya sun suna,tayi!, yanzu cash kuke so koya ? za ayirilwan yace  kayan aiki muke bukata ,nan she she yayi alama wa daya daga cikin masu tsaron sa ga dukkan alamu shi wannan din na hannun da man sa ne,da ya kawo kayan aiki,nan take ya bude wata daki ‘yar karama ,inkai bako ne baka taba sanin akwai wata daki nan idan ba a fada maka ba  .sannan ya kwasu bindigu  ,biyu daya babba kirar ak47 ,dayar kuma ‘yar kuma karama ce pistol….bayan hafsat ba fito daga unguwa ashe  dawani dansanda mai leken asiri….

zamu cigaba,ai yanzu aka soma kafce,ku dakwance mu nan bada cimawa ba zamu rika kawo muku wanan kaya taccen labarin akai akai..mun gode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *