HAUSA LOVE STORIES

danyar hukunci kashi na uku

Share

    ‘Danyar hukunci kashi ta uku..
jalal yace da abon tashi kai baba wallahi mun sami solution ,ina solution din take gashi nan kana gani,wai ai jabir ? eh man,ai kai ne baka lura da yaron ba yana kokari sosai shine fa class rep din ajin , jalal yayi murmushi …laccara yace da jabir yacigaba da bayani..jabir ” chief olusegun obasanjo da mai girma janar muhammadu buhari sune kaai su biyu da suka mulki kasar nan cikin mulkin soja da ta farar hula.”laccara yace kai kutapa masa very good …sannan jabir yazauna kujerar sa ..https://www.nassblog.com/blog/danyar-hukunci-kashi-na-biyu/
laccara yauma, bakin fuska nake gani cikin ajin zan ga mai zasu rubuta min a test ..kallon kallo ne tsakanin laccaran dasu rilwan …irin kallon nan ta afto da boss…laccararn wanda laccara khamis sunan sa ya doka musu wata irin harara…bayanan ya kai kallon sa ga ‘yan aji hakan yatabbar mun da lallai kuna fahimtar abin da na ke koyar daku,bayan wannan aji class rep lallai jingar dana bada lallai ina son ganinsa saman teburi na..for your information wannan assignment din shi zan yi matsayin C.A test dinku idan mutum yaga dama yaje ya kwafa na abokinsa ehen !…..duk wanda yaga dama yayi wanda baiga dama ba karyayi..sannan yayi ficewarsa..
bayan karawar lectures..
bayan karawar lectures jalal da rilwan suka nufi I.T park ..kowayasan i.t park guri ne na huto ,inda mata da maza kan hadu dan shakatawa,jal ko suna zaune cikin motarsu .rilwan yace da jal kai baba ka ga wata cika ,’dagowarsa aiko nan yayi ido hudu da haddadiyar yarinyar..yan fa yatada mota suka sha gaban ta ,,nan suka paka motar gaban ta ,rilwan yace da ita ke babe jimana ..budurwar tayi kamar bada ita ake ba ,rilwan magana fa ake kina jin mutane ,,eyeh…nan tanufo su da zimmar ci musu mutunci ..budurwar tace dasu ”shin mai kuka dauki?,wace macen mai hankali ce zata yi mu’amala daku ? waye bai san irin abun da kuke aikatawa a wannan makarantar ba….?              kuda kuka kasa graduating,sai aikin canza canzen department….
jalal..me kika ce ? abun bai masu dadi ba…eh tabbas kunji abin dana fada ,daman kan ta rufe baki jalal ya wanke ta da mari ,,ji kake tas tas,
nan fa hafsat yusuf hafsi babe,ta kariso gun ..
hafsat ‘yar biochemistry depart budurwar jalal kuma abokiyar cin karensu ,nan ta kariso sannan ta cire tabarau din dake like fuskarta wai meke faruwa ne ? jal. budurwar tace laaH! ni kuka mara ? ta pashe da kuka ,wallahi Allah ya isa bazan taba yafewa ba..ai shi daman allah ishashe ne ..bace!…bayan budurwar ta wuce hafsat kushin wanninku zai min bayanin abin da yahada ku da waccar kucakan? rilwan kawai dan na tamvayeta numbar waya shikenan take neman kwashe mana albarka…hafsat tasan mutumin tata sosai inda akan mace ce ,dan haka wurga masa wata irin harara ma tayi,nan saiga ga jabir nan da wuce ‘yan ajin su su uku sun zo shigewa …inda jabir yake cewa da ‘dan karfi ” ai sam baku fahim ci malam ba bane ba ,ita jarabawa tanason zun zurutun karatu ne,itako assignment sunan ta fa aiki,itako bincikie takeso ,abokan tafiyar tashi duk suka karka ‘da kai alamun sun gamsu da bayanin dayake musu,
nan jalal yace dasu kai,nan su ukun suka tsaya mu wai,rilwan yace da su eh kuman ,jalal class captain kai kadai zaka zo,daya daga cikin abokan tafiyar su jabir ya ciro dari biyar yabashi yace dashi,ga wannan ka sai kati,mu zamu wuce ,jabir ya amsa yace nagode..jalal yace da jabir munga kokarinka a class ka yi kokari keep it up…jabir yayi murmushi nagode,hafsat tamaida tabaran tata tayi mur wai ita mai aji,
rilwan nawa wandacan yaran suke biyanka?
jabir…ya zuba mai idanu
rilwan dari biyar ,dubu daya?
jalal yace dace idan zaka rika mana aiki zamu biyaka dakyau.
jabir wace irin aiki kenan?
jabir”zaka rika mana assignment,c.a test,attendance ina fatan ka gane..”
jalal ya kallli hafsat batare dayace komai ba alamun ta fahim ce shi ,nan ta zige zip din jakarta ta ciro 2k..tabaiwa jabir..nan fa jabir yai ta gode musu nagode ,nagode,jalal ,hafsat da rilwan suka shige motar suka bar makarantar…
gidan alhaji mukhtar 11:pm…
jalal yaje party yai dare sosai ,sand’a sand’a yakeyi zai shige dakinsa ,shiko mahaifin nasa yana zaune falo wutar palon kawai aka kashe a tunaninsa ai iyayen nasa duk sun yi barci
alhaji mukhtar” waishin ban haneka shigo min gida cikin irin wannan lokacin ba”?
jalal”ya yi matukar razana abba ,bakai barci ba”? ja irin yaro lols
alhaji mukhtar” kayi hauka ne? ina tambayarka kana tambayata ,inda akotu ne da an d’aureka “?
duk abin dakukayi wa wannan baiwar allahn yazo kunnena ,yanzu jalaludden kana ga abin dakukeyi yayi kyau kenan ,baku ganin daraja ta da kimata zasu zube gun al’umma .? abin tayi matukar kai alhaji mukhtar makura ,dansa daya tilo ,kuma bai biyo halinsa ba,shida yake mutumin kirki,wannan shine hausawa ki cewa dan mallam kaki halin malam,..dayake jalal makirin yaro ne mai salo iri -iri
jalal”abba nan ya pashe da kukan karya …abba kuyi min addu,a insha allahu daga yau nadaina ,kaje ka kwanta abba kaga dare yayi…bayan yaciga dakinsa ya pashe da darinyan mutugunta…
***
kaduna state university first gate ..jabir shigowarsa makaranta kenan sai ga kiran kanwarsa
jabir”hello salama alaikum”
‘yar lele ”wslm”
jabir yace”…..da kanwar tasa ‘yar lelen umma kashe na kira…sannan ya dialling back …bayan ta amsa kira tashi yace da ita ya jikin mama?fatan tana shan magau gunan tata akan lokaci….tace yaya fa da sauki ita ce ma ta ce nakiraka ,bari namika mata wayar ,salama alaikun jabiru ,na’am mama ka,maida hankali ga karuntu nafada maka banda abokai ,mama kibar damun kanki nafada miki fa babu komai,ni zan shiga aji sai na fito ..to ubangiji allah ya karemun kai,,ya ce amin..zai  shige aji      kenan ya hango su jalal da rilwan sannan ya karasa garesu…jalal yace daci yadai class captain ….

jabir yace dasu da matsala fa wannan laccaran ya kamai da papers dinku ,dan haka aynzu yace ce mun dani daku gaba daya duk zai bamu carry over  wai mun fadi course dinsa ….yanzu dan wannan abun ya saka damuwa class cpatain to daina damunkanka …indai wannan ne …hafsat yakamata akoya wa wannan laccaran hankali kawai sunan mu yakeji baisan komu suwa ye ba…jaalal wai inane ma office din nashi ?,….

 

zamu cigaba dan allah kuyi share wa group group dakuke…..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *