HAUSA LOVE STORIES

danyar hukunci kashi na biyu

Share

‘DAN ‘YAR HUKUNCI KASHI TA BIYU.

tuni alhaji mukhtar ya iso ida ya dakon dawowar jalal,ya kasa tsaye ya kasa zaune hajiya deeda dake zaune kusa dashi tace lafiya dai alhaji kai da baka saba dawowa awannan irin lopkaccin ba kuma ka wo kana ta safa da marwa ,shin mai yayi zafi har haka daya sa ka kasa zaune ka kasa tsaye,jin haka yasa alhaji mukhtar cewa ina ina wannan yaron yake hajiya deeda tace dashi wani yaro kenan ,shiko alhaji mukhtar yace da ita wani ‘da muke da shi a wannan gida da yawuce jalalludden ? yajeho mata wannan tambayar,dai dai nan ko shi kuma jalal ya shigo da sallamar sa

mahaifiyar sa ta amsa mai shi ko alhaji ko ajikinsa ya kalli abban nashi da umman tashi,,ga dukkan alamu wani abun suke tattaunawa..ni yunwa nake ji..sannan ya nausa kitchin,,kai zonan ina kake tunanin zaka iyeh?wato kai munan ba iya yenka bane ,abba na fa ce amincin allalh ya tabbata gareku shin abba akwai wata gaisuwar ta wuce wannan gaisuwar ce amusulunce…
alhaji mkhtar yace ” oho! ni zaka jawa aya,yayi nuni da hajiya danki lallai ya isa yanka ,kija masa kunne duk irin abubuwa dayake yi a makaranta tazo wa kunne na ,matukar bai daina irin abubuwa dayake sukawa ba shi da mukarraban sa to lallai babu shakka zasu janyo wa kansu zuwa gidan kaso,waima ahakan kike cewa na turashi kasar amurka, ahakan? yayi wata irin murmushi mai sosa zuciya ,ina na bazan tapka kuskuren yin hakan ba” yayi ficewar sa abunsa ..hajiya deeda ta kalli dan tata wanda shi kadai kawai take da shi da yar uwarsa wanda tayi

auri jami,in dan sanda,tana matukar san dantata duk da cewa baijin magana,,ya ta iya uwa da sai allah…jalal ya sami gu ya zauna ransa bace waishi an masa fada ,ya turo baki yace nifa yunwa nakeji..nan da nan hajiya ta garzaya kitchen ta kawo mai abinci cikin plate da ruwan ruba ta eva water…yabata rai yana cin abin cin sa ..hajiya deeda ta ce dashi
”abba na mai kayi kuma yanzu ”?
jalal”umma ki kyale wannan mutumin (toooh wai fa mahaifinsa ne wannan mutumin) ni nasan cewa baya sona ke kadai ce kawai mai kaunata”
hajiya deeda ”abba na sunar data ke kiran dan nata dashi kenan…ka daina padin haka mahaifin ka nefa,”
jalal yayi shiru bai ce komai ba,,,ya cigaba da cin abin cin sa …
hajiya deeda to kama dai menene karika sanya hakuri cikin lamuranka kuma yauwa ina so in fada maka cewa matukar kayi mai kyau wannan semester zan sauya maka mota…nan ya ajiye kwanon aboin cin nasa ya ce ”iye! umma da gaske kike” abin tai masa dadi..kwarai da gaske sukayi dariya…

a washi garin ranar 10: 00 am..
jalal ya fito falo yana mai kwalawa ummam tasa kira
jal ”umma,umma !!”
hajiya deeda ” kai gani saukowa ”barka da safiya umma .ka tashi lafiya abbana …nizan tafi makaranta ,tace dashi to adawo lafiya abba allah yabada sa,a…..yace ce amin kasa kasa …umma bani pa da mai amota…hajiya deeda ta zaro idanu ehye ina (fifty thousand ) dubu hamsin daka amsa shekaran jiya …umma kinga fa ya danyi wasu yan gyare gyare ne a motar ,na sauya break pads dasu laina break..
hajiya deeda ” to yanzu kuma maye break pads mai kuma liner breaks.”
jhalal ” ya zaro idanu iyeh wai haka na fada? so nake nace nasa anyi wa motar service…
nan hajiya deeda ta shiga daki ta dauko mai twenty thousand…yace nagode mum….ja irin yaro….

history class GST 201 LECTURES 11:00 AM
ajin nasu cike yake da dalibai maza da mata ,daga can kujerar karshe jalal ne da abokinsa rilwan ,dan inkaga su jal da rilwan cikin aji to wani muhibbin abun ne test ne ko exam ke kawo su..abokan karatun su ,,kowa su yake kallo
jal” yada kallon ne gayu?”
rilwan ” kowa yamaida hankali ga abun dayake yi ” duk suka juya suka mai da hankali” jalal yace da abokin nasa baba kai umma fa tace zata canzan mota ,matukar munyi abun kirki wannan semester ,rilwan yace uhmmh! dole fa yanzu mune mo solution…nan sai ga lecturer ya shigo ajin kowa yayi tsit…. lecturer ya fara bayani
laccara ” a satin daya gabata munyi bayani akan yadda kasar mu nigeria ta samu yanci kai

,shugabnnin da suka mulke ta tun watcan lokacin izuwa yanzu.kafin mo dora a inda muka tsaya zanso wani daga cikin ku ya tashi yayi ,mana bayani tiryan tiryan kan shuwagabanni da suka yi mulki cikin minti daya…nan fa duk da cewa daliban ajin sunkai su dari amma mutum uku kadai suka daga hannunsu sama,
laccara bayan ya kare wa wadanda suka daga hannunsu sama yace class rep,,jabir tashi kai mana bayani,nan fa jabir ya mike ya soma bayani kamar haka
” a daya ga watan octobar alip dubu daya da dari tara da sittin ne kasarmu nigeria ta sami ‘yancin kanta daga kasar birtaniya …yayin da tazamto kasa mai cikkakken ‘yancin kanta a alip dubu da dari tara da siitin da uku”
ba laccaran kadai ba yan ajin duk sun yaba da kokarin jabir…
laccara yace,mai cigaba..
yacigaba inda ”mai girma alhaji abubakar tafawabalewa ya zamto firam (prime) minister na farko daga shekarar dubu dari tara da sittin zuwa dubu da dari tara da sittin da uku .Dr Nnamdi azikwe wanda ya zamto farkon shugaban kasa ta mulkin farar hula daga shekarar dubu da dari tara da siittin da uku zuwa sittin da shida ,sha biyar ga watan dayan dubu daya da dari tara da sittin da shida ,zuwa ashirin da taran julin dubu da dari tara da sittin da shida ,mai girma janar agwayi ironsi yayi mulki ta farko cikin mulkin soja ,kwana dari da casa in da hudu kawai yayi kan karagar mulki,kafin mutuwarsa ,inda janar yakubu gawan yazamto na biyu cikin jerin sunayen wadanda suka mulki kasar mu cikin mulkin soja ..
janar murtala muhammed
janar olusegun obasanjo
alhaji shehu shagari
janar muhammadu buhari
janar ibrahim baban gida
chiep shonekan
janar sani abaca
alhaji umaru musa yar adua
good luck jonathan
muhammadu buhari…
duk aji ya kwaure da trapi da shewa….

jalal yace …da abokinsa kai baba wallahi mun sami solution
ina solution din take…..?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *