Labaran soyayya na
-illmantarwa
-fadakarwa
-nishadanduwa
Dama
-wa,azantar wa..

Nassblog/hausa news takuce.

HAUSA LOVE STORIES

Dan’yar hukunci kashi ta hudu

hafsat tace ” lallai yakamata akoyawa wannan laccaran sanin yakamata,sunan mu kawai yakeji , yanzu har a wannan makarantar akwai wani mai tamaka mana?”jalal yayi murmushin keta ,ya kalli jabir yace dashi jeka  abunka,rilwan kuma daketa tafarfasa nan tsaye ya ce wai ni tukunna ,ma ina ne office din dan shegiyar?..jabir class captain dake tafiya […]

ummul khairi hausa books
HAUSA LOVE STORIES

khairiyya kashi ta hudu

saif ya hada rai ,tare da kallonta lokaci guda  yace ” maiya da wani abu ne,ya jeho mata wannan tambayar” ummul khairi ta kallo shi taga ya wani yi mur yabata rai .ummul khairi ta sunkai da kanta kas..malama kefa nake sauraro..na kammala secondary shekaru biyu da suka wuce ..saif mamaka karara secondary!?( ya furta […]

ummul khairi hausa books
HAUSA LOVE STORIES

ummul khairee kashi na biyu

   khaireeya kashi na biyu… ummul khairi(khaireeya) kashi ta biyu. waishin babu kowa ne a gidan ?hajiya tapito daga kitchen da tsummar goge hannu ,tana mai goge ruwan dake hannunta,wa,alaikas salam alhaji barka da zuwa,nan ta dauki jakarsa da ya aje bisa stool( yar wata kujera karama),yauwa asabe sannu kinji,asabe native name din hajiya na’ima […]

HAUSA LOVE STORIES

Danyar hukunci

PARPAJIYAR KOTU.12 NOVEMBER 2025 bismillahi rahmanir  rahim, Sha biyu ga watan nuwanbar alip dubu da ashirin da biyar , sakataren kotu ya mike wannan kara itace mai lamba talatin 30 wanda kotu zata gabatar ayau sha biyun watan nuwambar dubu da ashirin da biyar,wannan case ta na tsakanin gwamnatin jaha ne da gwamnatin tarayya ,wadanda […]

ummul khairi hausa books
HAUSA LOVE STORIES

ummul khairi

UMMUL-KHAIRI (KHAIREEYA) 7:30 AM. alhaji nasir zaune saman dinning table shi da mai dakinsa hajiya na’ima,yayin da hajiya na’ima ke serving dinsu karin kumallo (break fast),saman taburin abinci ne jere ,bournvita,bread plask allhaji nasir yakai dubansa ga agogon dake like jikin bango yaga takwas ta gota 8:15 am,yace ”karkicemin dan nan haryanzu bai dawo gida […]