paulo dybala dan wasan gaba a juvenvetus,masoya kwallon kafa ta juventus,sun yi matukar farinciki da samun nasara da sukayi tsakanin su da kungiyar kwallon kafa ta genoa, juventus da kungiyar kwallon kafa ta genoa,inda kungiyar kwallon kafa ta juventus ta sami nasarar cin kwallaye uku,paulo dybala matashin dan saurayi,dan wasan dake kawo wa cristiano […]