LABARAN DUNIYA

siffofin mutanen kirki

yiwa iyaye addu’a yanadaya daga siffofin mutanen kirki,an tambayi daya daga cikin magabata wannan tambaya daya daga cikin dalibansa ya ce dashi ” shin mallam ina cikin mutane salihai? mutumin kirki?.” sai ya amsa da cewa ”idan har kana yiwa iyayenka addu’a ,to hakika kana cikin mutanen kirki ,salihan bayi  na kwarai ,saboda hadisin da […]

LABARAN DUNIYA

kanun labarai .

gwamnatin kasar mu nigeria ta amince da bude shige da fice tsakanin jahohin kasar nan,amma matukar baza a zarta lokutan doka ba ,.inda ta aiyana ranar laraba a matsayin ranar da za,a fara aiki a dukkannin sassan kasar.hakazalika ta amince da bude makarantu a fadin kasar.hakan yabiyo bayan taron dayawaka na a padar shugaban kasa,wanda […]