fitaccen jarumin nan a kannywood ,wato ali nuhu inkiya ,sarki Ali nuhu Yakama ta yan film surika tanadi domin daukaka batada tabbas ,komai ma bata da tabbas sarki,duniyar ma wataran zata zan babu ita.fitaccen jarumin yayi wannan jawabin ne a shafinsa ta tiwita lokacin da ya ke bayani akan korafin da wasu keyi cewa yan […]
AREWA CELEBRITIES
sana’a shida datafi kawo kudi
Akwai aiyuka da dama a Najeriya da suke kawo wa masu yinsu kudi. Yawancin irin wadannan aiyuka suna bukatar basirar mutum, gogewarsa ko kuma ilimin da yake da shi. Idan mutum yana da daya daga cikin wadannan abubuwa uku, zai iya samun daya daga cikin aiyukan da suke kawo kudi ba tare da bata lokaci […]
ahalin malunta
wata rana wani aramma yana zaune da matarsa wata arammiya ,suna zaune cikin lumana da kwanciyar hankali,kwatsam sai aramma ya bijiro da batun kara aure.arammiya tace akamme? tofa kunjiya lols..aramma yace da ita ”Allah ne yace inkara ” arammiya tace ”infa kace Allah ne yace kakara kenan maganarka fa tana cikin Qur’ani”? aramma yace eh […]
fim din india biyar dasuka fi karbuwa a idon duniya
FINA FINAN INDIA TA BOLLYWOOD BIYAR DASUKA FI SHAHARA babu shakka kampanin shirya fina finai ta india wanda aka fisani da bollywood sunyi suna a duniya gurin sako fina masu kyawu,daraja da kuma kawo kudi .masana sum kiyasta cewa kasar india,harkar film tana daya daga cikin abin dake kawo mata kudin shiga ..ko shakka babu […]